Mu a Meta muna son ka fahimci irin bayanai da muke tattarawa, da yadda muke amfani da yaɗa su. Don haka muke ƙarfafa maka gwiwa da ka karanta Dokar Sirrintawarmu. Wannan zai taimaka maka wajen amfani da Kayayyakin Meta yadda yafi dacewa da kai.
A Dokar Sirri, muna bayyana yadda muke tattarawa, amfani, yaɗawa, riƙewa da tura bayanai. Za mu ba ka damar sanin haƙƙoƙinka. Kowane sashe na wannan Manufar na ɗauke da misalai da ke taimakawa cikin harshe mai sauƙi domin a samu sauƙin fahimtar ayyukanmu. Mun ƙara wasu mahaɗai zuwa ga kayayyakin aiki inda za ka ƙara sani game da batutuwan sirrantawa da kake sha’awa.
Yana da muhimmanci a gare mu ka san yadda za ka kula da sirrinka, don haka za mu nuna maka inda za ka gudanar da bayananka a saitunan Kayayyakin Meta da ka ke amfani da su. Za ka iya sabunta waɗannan saituna don tsara morewarka.
Bayanin da muke karɓa mu sarrafa game da kai ya ta’allaƙa ne a kan yadda kake amfani da Kayayyakinmu. Alal misali, muna tattara bayanai mabanbanta idan ka sayar da kayan ɗaki a Marketplace fiye da idan ka nemi AI at Meta ta rubuta maka abun barkwanci. Yayin da ka yi amfani da Kayayyakinmu, mukan tattara wasu bayanai game da kai ko da kuwa ba ka da asusu.
Yaya idan bayanan da muka tattara ba su gano mutane ba fa?
A wasu lokuta ba a gano bayanan, tarawa, ko ɓoyayye suna ta wasu kamfanoni ta yadda ba za a iya tantance mutane ba kafin a samar mana da su. Muna amfani da wannan bayanin kamar yadda aka bayyana a ƙasa ba tare da ƙoƙarin sake gano mutane ba.
Muna amfani da bayanan da muka tattara don samar da mu’amala ta kashin kai gare ka, da ya haɗa da tallace-tallace, tare da sauran manufofin da za mu yi cikakken bayaninsu a ƙasa.
Ga wasu daga cikin waɗannan manufofi, mukan yi amfani da bayanai ga dukkan Hajojinmu da dukkan na’urorinka. Na’urorinmu ne kai tsaye suke sarrafa bayanan da mukan yi amfani da su domin waɗannan manufofi. Amma a wasu lamurra, mukan kuma yi amfani da bita ta hannudomin shiga da sake duba bayananka.
Don amfani da ƙananan bayanai dangane da daidaikun masu amfani, a wasu lokutan muna ƙara gane ko lissafa bayanai ko daidaita ta yadda ba za a gane ka ba. Mukan yi amfani da wannan bayani a hanya ɗaya da muka yi amfani da bayananka kamar yadda aka bayyana a wannan sashe.
Ga hanyoyin da muke amfani da bayananka:
Domin samarwa, tsarawa da inganta Hajojinmu
Muna amfani da bayanai da muke da don samar da kuma inganta Kayayyakinmu. Wannan ya haɗa da:
Dubawa idan Kayayyakinmu na aiki daidai, kamar warware matsaloli, da gyara su idan ba sa aiki
Domin samar da awo, da ayyukan nazari da kasuwanci
Mutane da dama sun dogara ne a kan Kayayyakinmu domin tallatar da kasuwancinsu ko yaɗa bayanai. Mukan taimaka musu wajen auna yadda tallace-tallacen su da sauran abubuwansu, kayayyaki da ayyuka ke aiki yadda ya dace.
Mukan yi amfani da bayanan da muke da su, bayanai daga masu bincike da kuma jerin bayanai da suka fito daga jama’a, ƙungiyoyin ƙwararru da kuma ƙungiyoyin taimakon al’umma domin a gudanar tare da tallafawa bincike.
Kana iya zaɓar ka haɗa sadarwa da abokan hulɗa da suka haɗe waɗanda ke amfani da Hajojinmu. Idan ka yi, waɗannan abokan hulɗa da suka haɗe za su sami bayanai game da kai da ayyukanka.
Waɗannan abokan hulɗa da suka haɗe koyaushe za su iya a shiga bayanan da suke a bainar jama’a akan cikin Hajojinmu. Ƙara sani game da sauran bayanan da suke samu da yadda suke tafiyar da bayananka:
Ba mu sayar da kowane bayanin ku ga kowa, kuma ba za mu taɓa yin hakan ba. Muna kuma buƙatar partners da sauran bangare na uku bin dokoki game da yadda za su iya kuma ba za su iya amfani da su da bayyana bayanan da muke bayarwa ba.
Ga ƙarin bayani game da wanda muke yaɗa bayanai gare su:
Kuma mukan yaɗa bayanai ga wasu daban a yayin bayar da amsa ga buƙatun doka, domin yin biyayya ga dokar da aka samar ko don hana cutarwa. Karanta Manufar.
Sannan idan muka sayar ko aika dukkan kasuwancinmu ko wani ɓangarensa zuwa ga wani, a wasu lokuta za mu ba wa sabon mai mallaka bayananka a matsayin wani sashe na wannan kasuwanci, a bisa ga dokar da aka samar.
Mukan yaɗa bayanan da muke tattarawa, abubuwan more rayuwa, tsare-tsare da fasaha ga sauran Kamfanonin Meta. Ƙara sani game da yadda muke tura bayanai zuwa wasu ƙasashen.
Mukan kuma sarrafa bayanai da muka karɓa game da kai daga sauran Kamfanonin Meta, bisa ga sharuɗɗa da dokokinsu kuma kamar yadda dokar da aka samar ta ba da dama. A wasu yanayin, Meta yana kasancewa a matsayin kamfani mai samar da sabis ga sauran Kamfanonin Meta. Muna aiki a madadinsu kuma a bisa umarni da sharuɗɗan da suka bayar.
Abin da ya sa muke yaɗawa ga dukkan Kamfanonin Meta
Kayayyakin Meta suna yaɗa bayanai ga sauran Kamfanonin Meta:
Domin ƙarfafa bayar da kariya, tsaro da ƙima da kuma biyayya ga dokokin da ke aiki
Domin keɓance tayi, tallace-tallace da sauran abubuwan da aka ɗauki nauyinsu ko bayanan talla
Domin ƙirƙira, samarwa, da tsara fasaloli da na haɗaka
Domin fahimtar yadda mutane ke amfani da kuma hulɗa da Kayayyakin Kamfanin Meta
Ta yaya za ka iya kula ko goge bayananka da aiwatar da ‘yancinka?
Kanun Bayani
Mu kan yi maka tayin kayan aiki domin dubawa, kulawa, saukewa da kuma goge bayananka a ƙasa. Za ka kuma iya kula da bayananka ta hanyar ziyartar saitunan Kayayyakin da ka ke amfani da su. Kana kuma iya samun wasu sirrin haƙƙin mallaka a ƙarƙashin dokokin da aka samar.
Domin aiwatar da damarka, ziyarci Cibiyoyin Taimako, saitunanka na Facebook da Instagram da kuma saitunanka na kan na'ura.
Za ka iya ƙara sani game da yadda sirrantawa ke aiki a kanFacebook da kan Instagram, da kuma a Cibiyar Taimako ta Facebook. Idan kana da tambayoyi game da wannan tsari, za ka iya tuntuɓar mu kamar yadda aka bayyana a ƙasa. A wasu ƙasashe, za ka iya tuntuɓar Jami’in Kula Da Kariyar bayanai na Meta Platforms, Inc. kuma ya danganta da ikonka, kuma za ka iya tuntuɓar Hukumar Kula da Kariyar Bayanai (“DPA”) ta cikin gida kai tsaye.
Tsawon wane lokaci za mu ajiye bayaninka?
Kanun Bayani
Muna ajiye bayani na tsawon lokacin da za mu buƙaci samar da Kayayyakin mu, yin biyayya ga wajibcin doka ko kare muradinmu ko muradin wani daban. Mu kan zaɓi tsawon lokacin da za mu buƙaci bayani a bisa lamari bayan lamari. Ga abin da mu ke yin la’akari da shi yayin da mu ke zaɓin:
Idan muna buƙatar shi domin gudanarwa ko samar da Kayayyakinmu. Misali, muna buƙatar ajiye wasu daga bayananka don mu cigaba da riƙe asusunka. Sami ƙarin bayani.
Sigar da muke amfani don ita, da kuma yadda sigar ta ke aiki. Misali, saƙonnin da aka aika ta amfani da yanayin kawarwa na Messenger ana riƙe su na lokacin da bai kai tsawon na saƙonnin yau da kullum ba. Sami ƙarin bayani.
Tsawon lokacin da muke buƙatar riƙe bayani don yin biyayya ga wasu wajiban doka. Duba wasu misalai.
Idan muna buƙatarsa domin wasu muradun da suka halasta, kamar hana cutarwa; bincikar saɓawa sharuɗɗa ko manufofinmu da zai iya faruwa; yaɗa manufofin kariya, tsaro da kuma mutunci; ko kuma kare kanmu, da ya haɗa da haƙƙoƙi, kadarori da kuma hajojinmu
A wasu al’amuran da kuma don keɓaɓɓun dalilai, za mu ajiye bayani na ƙarin tsawon lokaci. Karanta Manufarmu game da lokacin da za mu iya taskace bayaninka.
Ta yaya mu ke amsa bukatun doka, mu bi dokokin da aka samar kuma mu hana cutarwa?
Kanun Bayani
Mukan shiga, adana, amfani da kuma rarraba bayananka:
Yayin amsa buƙatun doka, kamar takardun neman bincike, umarnin kotu, umarnin samarwa ko takardun sammaci. Waɗannan buƙatu kan zo daga wasu daban kamar farar hula masu ƙara, jami’an tsaro da saura hukumomin gwamnati. Ƙara sani game da lokacin da muke bayar da amsa buƙatun doka.
Za mu iya shiga ko taskace bayananka na wani ƙarin adadin lokaci. Sami ƙarin bayani.
Ta yaya za ka san cewa Manufar ta sauya?
Za mu sanar da kai kafin mu yi sauye-sauye na haƙiƙa ga wannan Doka. Za ka sami damar yin bitar dokar da aka sake dubawa kafin ka zaɓi ci gaba da amfani da Hajojinmu.
Yadda ake tuntuɓar Meta da tambayoyi
Za ka iya ƙara sani game da yadda sirrintawa ke aiki a Facebookda kuma kan Instagram da kuma Cibiyar Taimako ta Facebook. Idan kana da tambayoyi game da wannan Manufa, ko tambayoyi, ƙorafe-ƙorafe ko buƙatu game da bayananka, za ka iya tuntuɓar mu kamar yadda aka bayyana a ƙasa.
An zayyana nau’ukan bayanan da muke amfani da su kuma da dalilin yi da yadda ake sarrafa bayanai a ƙasa:
Keɓance Kayayyakin Meta
Dalili Da Kuma Yadda Muke Sarrafa Bayananka:
Kai-tsaye na'urorinmu suke sarrafa bayanan da muka tattara kuma muka adana masu alaƙa da kai da wasu don tantancewa da fahimtar ra'ayoyinka da kuma abubuwan da ka fi ra'ayi da kuma samar maka da yanayi keɓaɓɓe a ciki da kuma duk Kayayyakin Kamfanin Meta bisa sharuɗɗanmu. Ga yadda muke:
Ba da shawara gare ka (kamar mutanen da ka sani, ƙungiyoyi ko sha’anoni da za ka yi sha’awa ko batutuwa da za ka so ka bibiye su) a ciki ko a wajen Kayayyakinmu.
Na’urorinmu na talla suna ba da fifiko ga irin tallar da za a nuna maka bisa ga abin da masu tallar masu sauraro suke son kai wa. Daga nan za mu gwada tallar ga mutanen da wataƙila za su yi sha’awa. Ƙara sani game da yadda tsarin tallace-tallacenmu ke aiki.
Ƙara sani game da yadda muke zaɓar tallace-tallacen da kake gani.
Nau'ikan bayanai da muke amfani da su (duba 'Waɗanne Bayanai muke tattarawa?' don ƙarin bayanai kan kowanne nau'in bayanai). Ainihin bayanan da muke amfani da su sun danganta da ainihin yanayinka, amma zai iya haɗawa da kowane daga cikin waɗannan:
Bayanan da ka ƙirƙira, kamar wallafa ko jawabi ko sauti
Ƙunshiyar da kake samarwa ta fasalinmu na kyamara ko saitunan kundin hotunan kyamararka, ko ta hanyar fasalolinmu na amfani da murya
Metadata game da ƙunshiya da saƙonni, bisa ga dokar da ake aiki da ita
Mu'amala da fasalolinmu waɗanda ke cikin AI a Meta da bayanan ƙwaƙwaf masu alaƙa. Alal misali, bayanai kamar ƙunshiya da saƙonnin da kai ko wasu suka yi musaya da waɗannan fasalolin
Nau’ikan ƙunshiyar da ka duba ko kake mu’amala da ita, da kuma yadda kake mu’amalar da ita
Manhajoji da fasalolin da kake amfani da su, da kuma ayyukan da kake yi a cikin su
Sayayya ko wata hada-hadar da ka yi
Hashtags da kake amfani da su
Lokaci da zango da tsawon lokaci na ayyukanka a kan Kayayyakinmu
Abin da kake yi a kan na'urarka, kamar wataƙila manhajarmu tana kan aiki ko idan madannin kwamfutarka yana motsawa (wannan kan taimaka wajen bambance mutum da saƙago)
Masu ganowa da suke fayyace na'urarka daga na sauran masu amfani
Alamomin na’ura
Bayanan da ka yaɗa ta cikin saitunan na’urarka (kamar wurin GPS)
Bayanai masu alaƙa da wuri
Bayani game da hanyar sadarwar da ka haɗa na'urarka
Ga masu amfani da WhatsApp, ƙara sani game da bayanan da ake rabawa da Meta.
Alaƙanta asusunka
Dalili Da Kuma Yadda Muke Sarrafa Bayananka:
Idan ka ƙara asusun WhatsApp zuwa Cibiyar Asusu tare da wasu asusu a kan Kayayyakin Kamfanin Meta: Don haɗa asusunka a kan Kayayyakin Kamfanin Meta da asusunka na WhatsApp a cikin Cibiyar Asusu iri ɗaya da kuma raba bayananka da WhatsApp.
Nau'ikan bayanai da muke amfani da su (duba 'Waɗanne Bayanai muke tattarawa?' don ƙarin bayanai kan kowanne nau'in bayanai). Ainihin bayanan da muke amfani da su sun danganta da ainihin yanayinka, amma zai iya haɗawa da kowane daga cikin waɗannan:
Lura: jerin da ke ƙasa dangane da bayanai ne daga Meta. Don bayanan da WhatsApp ke yaɗawa da Meta, dubi rubutun Cibiyar Taimako na WhatsApp.
Samar da Kayayyakin Meta ya haɗa da tattarowa, adanawa, da kuma, inda muhimmai, yaɗawa, bayar da bayani, bita, taskancewa, da kuma a wasu lokutan ba sarrafawar na’ura kaɗai ba har ma da bitar hannu (mutum), zuwa:
Ƙirƙira da kuma kulawa da asusunka da furofayil
Haɗa asusunka na Kayayyakin Meta, da ya haɗa da bayanin furofayil ɗinka na bainar jama’a, ga wani abokin hulɗa da ya haɗe domin shiga ko yaɗa bayanan asusunka
Shirya yadda za a yaɗa ƙunshiya da sitatus
Samarwa da kuma taskance sigogi
Samar da ayyukan saƙonni, ƙoƙarin yin kira ta murya da na bidiyo da kuma haɗawa da wasu
Samar da kayayyakin talla
Samar da fasalolinmu waɗanda wani ɓangare ne na AI a Meta waɗanda ke yin abubuwa kamar ƙirƙira da fahimtar ƙunshiya (kamar rubutu, sauti, hotuna da bidiyoyi) da yin ayyuka
Gudanar da ƙididdiga
Sauƙaƙe sayayyarka da biyan kuɗi a kan Meta Pay ko wasu abubuwan wurin biyan kuɗi na Meta
Duba idan Kayayyakinmu na aiki daidai, kamar warware matsaloli, da gyara shi idan baya aiki
Kuma muna amfani da bayanai don bunƙasawa, bincike da kuma gwajin gyare-gyaren Kayayyakin Meta. Muna amfani da bayanan da muke da su domin:
Samarwa da inganta kayayyaki da fasaloli
Gina da kuma jarraba sababbin kayayyakinmu da sigogi domin ka gani ko suna aiki
Samu amsa a kan ra'ayoyinmu na kayayyaki ko fasaloli
Gudanar da binciken jin-ra'ayi da sauran bincike game da abin da kake so game da Kayayyakinmu da kamfanoni da kuma kan abin da za mu iya gyarawa don Kayayyakin Meta da kamfanoni
Nau'ikan bayanai da muke amfani da su (duba 'Waɗanne Bayanai muke tattarawa?' don ƙarin bayanai kan kowanne nau'in bayanai). Ainihin bayanan da muke amfani da su ya danganta da ainihin yanayinka, amma zai iya haɗawa da kowane daga cikin waɗannan:
Ƙunshiyar da ka ƙirƙira, kamar wallafa, tsokaci ko sauti
Bayanan furofayil ɗinka na bainar jama’a (da ya haɗa da sunanka, sunan mai amfani da kuma hoton furofayil)
Ƙunshiyar da kake samarwa ta fasalinmu na kyamara ko saitunan kundin hotunan kyamararka, ko ta hanyar fasalolinmu na amfani da murya
Saƙonnin da kake aikawa da karɓa, haɗi da bayanan cikinsu, bisa ga dokar da ta dace
Bayanan ƙwaƙwaf game da ƙunshiya da saƙonni, bisa ga dokar da ke aiki
Mu'amala da fasalolinmu waɗanda ke cikin AI a Meta da bayanan ƙwaƙwaf masu alaƙa. Alal misali, bayanai kamar ƙunshiya da saƙonnin da kai ko wasu suka yi musaya da waɗannan fasaloli
Nau’ikan ƙunshiyar da ka duba ko kake mu’amala da ita, da kuma yadda kake mu’amalar da ita
Manhajoji da fasalolin da kake amfani da su, da kuma ayyukan da kake yi a cikin su
Sayayya ko wasu hada-hadar da ka yi, da suka haɗa da bayanan katin banki da aka katse
Hashtags da ka ke amfani da su
Lokaci da zango da tsawon lokaci na ayyukanka a kan Kayayyakinmu
Hotonka ko Bidiyon ɗauki-da-kanka idan ka samar da shi a lokacin da ka tuntuɓe mu don neman taimako a asusu
Abin da kake yi a kan na'urarka, kamar wataƙila manhajarmu tana kan aiki ko idan madannin kwamfutarka yana motsawa (wannan kan taimaka wajen bambance mutum da saƙago)
Masu ganowa da suke fayyace na'urarka daga na sauran masu amfani
Siginar na’ura
Bayanan da ka yaɗa ta cikin saitunan na’urarka
Bayanai masu alaƙa da wuri
Bayanai game da hanyar sadarwar da ka haɗa na'urarka da ita, da ya haɗa da adireshinka na IP
Haɓakawa da inganta AI a Meta don Kayayyakin Meta da kuma na abokan hulɗa na waje.
Nau'ikan bayanai da muke amfani da su (duba 'Waɗanne Bayanai muke tattarawa?' don ƙarin bayanai kan kowanne nau'in bayanai). Ainihin bayanan da muke amfani da su ya danganta da ainihin yanayinka, amma zai iya haɗawa da kowane daga cikin waɗannan:
Ƙunshiyar kowa da kowa kai ko wasu suka ƙirƙiro ko yaɗa, kamar wallafe-wallafe, tsokaci ko sauti a Kayayyakin Meta
Mu'amala da fasalolinmu waɗanda ke cikin AI a Meta da bayanan ƙwaƙwaf masu alaƙa. Alal misali, bayanai kamar ƙunshiya da saƙonnin da kai ko wasu suka musaya da waɗannan fasalolin.
Inganta kariya, nagarta da tsaro a dukkan Kayayyakin Meta
Dalili Da Kuma Yadda Muke Sarrafa Bayananka:
An tsara Kayayyakin Meta don bincike da taimakawa wajen tabbatar da kariya, nagarta da tsaron waɗannan ayyukan da mutanen da suke jindaɗinsu, a ciki da wajen Kayayyakin Meta. Muna sarrafa bayanan da muka alaƙanta da kai kuma ya shafi dabarar sarrafawar na’ura ta kai-tsaye da kuma, a wasu lokutan, aiwatar da bita ta hannu (mutum) don:
Tantance asusu da aiki
Ganowa da kuma magance saɓa wa sharuɗɗanmu ko dokoki. A wasu lokutan, Hukumar Sanya Ido ke bitar matakan da muke ɗauka game da saɓawa
Binciki ayyukan da kake zargi
Ganowa, hanawa da kuma yaƙi da ɗabi’a mai cutarwa ko haramtacciya, kamar yin bita, a wasu lokutan cire ƙunshiyar da aka kawo mana ƙorafi
Gano sannan ka yaƙi bambance-bambance da ke nuna bambancin launin fata a kan al’ummomin da tarihi ya nuna an mamaye su
Kare rayuwa, lafiyar jiki da ƙwaƙwalwa, walwala ko nagartar masu amfaninmu ko wasu
Ganowa da kuma kiyaye saƙonnin tarkace, sauran al’amuran tsaro da sauran yanayin rashin jin daɗi
Ganowa da dakatar da barazana ga ma’aikatanmu da kuma dukiyoyi
Nau'ikan bayanai da muke amfani da su (duba 'Waɗanne Bayanai muke tattarawa?' don ƙarin bayanai kan kowanne nau'in bayanai). Ainihin bayanan da muke amfani da su sun danganta da ainihin yanayinka, amma zai iya haɗawa da kowane daga cikin waɗannan:
Ƙunshiyar da ka ƙirƙira, kamar wallafa, tsokaci ko sauti
Ƙunshiyar da kake samarwa ta fasalinmu na kyamara ko saitunan kundin hotunan kyamararka, ko ta hanyar fasalolinmu na amfani da murya
Saƙonnin da kake aikawa da karɓa, haɗi da bayanan cikinsu, bisa ga dokar da ta dace
Bayanan ƙwaƙwaf game da ƙunshiya da saƙonni, bisa ga dokar da ke aiki
Mu'amala da fasalolinmu waɗanda ke cikin AI a Meta da bayanan ƙwaƙwaf masu alaƙa. Alal misali, bayanai kamar ƙunshiya da saƙonnin da kai ko wasu suka yi musaya da waɗannan fasalolin
Nau’ikan ƙunshiyar da ka duba ko kake mu’amala da ita, da kuma yadda kake mu’amalar da ita
Manhajoji da fasalolin da kake amfani da su, da kuma ayyukan da kake yi a cikin su
Sayayya ko wasu hada-hadar da ka yi, da suka haɗa da bayanan katin banki da aka katse
Hashtags da ka ke amfani da su
Lokaci da zango da tsawon lokaci na ayyukanka a kan Kayayyakinmu
Hotonka ko Bidiyon ɗauki-da-kanka idan ka samar da shi a lokacin da ka tuntuɓe mu don neman taimako a asusu
Abin da kake yi a kan na'urarka, kamar wataƙila manhajarmu tana kan aiki ko idan madannin kwamfutarka yana motsawa (wannan kan taimaka wajen bambance mutum da saƙago)
Masu ganowa da suke fayyace na'urarka daga na sauran masu amfani
Siginar na’ura
Bayanan da ka yaɗa ta cikin saitunan na’urarka
Bayanai masu alaƙa da wuri
Bayanai game da hanyar sadarwa da ka haɗa na'urarka da ita, da ya haɗa da adireshinka na IP
Muna amfani da bayanan da ka ba mu (kamar bayanan tuntuɓa a kan furofayil ɗinka) don aika maka da sadarwa, kamar imel ko sanarwa ta cikin kaya, alal misali:
Za mu tuntuɓe ka ta hanyar imel ko sanarwa ta cikin kaya dangane da Kayayyakin Meta, matsalolin da ke da alaƙa da kaya, mu bincika ko mu sanar da kai game da sharuɗɗa da manufofinmu.
Haka kuma muna amfani da bayanan tuntuɓa kamar adireshinka na imel don bada amsa a yayin da ka tuntuɓe mu.
Nau'ikan bayanai da muke amfani da su (duba 'Waɗanne Bayanai muke tattarawa?' don ƙarin bayanai kan kowanne nau'in bayanai). Ainihin bayanan da muke amfani da su sun danganta da ainihin yanayinka, amma zai iya haɗawa da kowane daga cikin waɗannan:
Abin da kake yi a kan na'urarka, kamar wataƙila manhajarmu tana kan aiki ko idan madannin kwamfutarka yana motsawa (wannan kan taimaka wajen bambance mutum da saƙago)
Masu ganowa da suke fayyace na'urarka daga na sauran masu amfani
Siginar na’ura
Bayanan da ka yaɗa ta cikin saitunan na’urarka
Bayanai masu alaƙa da wuri
Bayanai game da hanyar sadarwar da ka haɗa na'urarka da ita, wanda ya haɗa da adireshinka na IP
Bayani daga kukis da wasu fasahohi makamanta.
Turawa, adanawa ko sarrafa bayananka na duniya
Dalili da kuma yadda muke sarrafa bayananka:
Aikawa, adanawa ko sarrafa bayananka a tsallaken iyakoki, da ya haɗa da daga da kuma zuwa Amurka da wasu ƙasashe: Muna yaɗa bayanan da muka tattara a faɗin duniya, duka a cikin gida a dukkan ofisoshinmu da cibiyoyin bayanai da kuma a waje ga Abokan Hulɗarmu, wasu na daban da masu samar da aiki. Saboda Meta na duniya ne, tare da masu amfani da shi, abokan Hulɗa da ma’aikata a faɗin duniya, turawa na da muhimmanci don:
Gudanarwa da kuma samar da ayyukan da aka fasalta a cikin sharuɗɗan da suka dace da Kayayyakin Meta da ka ke amfani da su. Wannan ya haɗa da ba ka damar yaɗa bayanai da kuma haɗuwa da iyalai da abokanka a ko’ina a duniya; kuma
Saboda haka za mu iya gyarawa, tantancewa da kuma bunƙasa kayayyakinmu.
Nau'ikan bayanai da muke amfani da su (duba 'Waɗanne Bayanai muke tattarawa?' don ƙarin bayanai kan kowanne nau'in bayanai). Ainihin bayanan da muke amfani da su ya danganta da ainihin yanayinka, amma zai iya haɗawa da kowane daga cikin waɗannan:
Ƙunshiyar da ka ƙirƙira, kamar wallafa, tsokaci ko sauti
Ƙunshiyar da kake samarwa ta fasalinmu na kyamara ko saitunan kundin hotunan kyamararka, ko ta hanyar fasalolinmu na amfani da murya
Bayanan ƙwaƙwaf game da ƙunshiya da saƙonni, bisa ga dokar da ke aiki
Mu'amala da fasalolinmu waɗanda ke cikin AI a Meta da bayanan ƙwaƙwaf masu alaƙa. Alal misali, bayanai kamar ƙunshiya da saƙonnin da kai ko wasu suka yi musaya da waɗannan fasalolin
Nau’ikan ƙunshiyar da ka duba ko kake mu’amala da ita, da kuma yadda kake mu’amalar da ita
Manhajoji da fasalolin da kake amfani da su, da kuma ayyukan da kake yi a cikin su
Sayayya ko wasu hada-hadar da ka yi, da suka haɗa da bayanan katin banki da aka katse
Hashtags da ka ke amfani da su
Lokaci da zango da tsawon lokaci na ayyukanka a kan Kayayyakinmu
Hotonka ko Bidiyon ɗauki-da-kanka idan ka samar da shi a lokacin da ka tuntuɓe mu don neman taimako a asusu
Abin da kake yi a kan na'urarka, kamar wataƙila manhajarmu tana kan aiki ko idan madannin kwamfutarka yana motsawa (wannan kan taimaka wajen bambance mutum da saƙago)
Masu ganowa da suke fayyace na'urarka daga na sauran masu amfani
Siginar na’ura
Bayanan da ka yaɗa ta cikin saitunan na’urarka
Bayanai masu alaƙa da wuri
Bayanai game da hanyar sadarwar da ka haɗa na'urarka da ita, wanda ya haɗa da adireshinka na IP
Sarrafa bayanai dangane da kariya ta musamman ƙarƙashin dokokin da ke aiki waɗanda ka samar domin mu iya yaɗa su ga mutanen da ka zaɓa, domin a samar, a keɓance tare da bunƙasa kayayyakinmu da kuma gudanar da nazarin ƙididdiga. Za mu tattara, adana, wallafawa da aiwatar da sarrafawa, ta na’ura ko a wasu lokutan ta hannu (na mutum), domin waɗannan manufofi.
Nau'ikan bayanai da muke amfani da su (duba 'Waɗanne Bayanai muke tattarawa?' don ƙarin bayanai kan kowanne nau'in bayanai). Ainihin bayanan da muke amfani da su ya danganta da ainihin yanayinka, amma zai iya haɗawa da kowane daga cikin waɗannan:
Duk wani bayani mai ɗauke da kariya ta musamman da ka zaɓi ka bayar, kamar ra’ayoyinka na addini, ɗabi’arka ta jima’i, ra’ayoyin siyasa, lafiya, asalin launin fata ko ƙabila, aƙidun falsafa ko kasancewa ɗan ƙungiyar ƙwadago, ko a matsayin ɓangaren nazarin binciken da ka zaɓi ka shiga, ko kuma inda ka amince a bayyane
Amfani da bayanai daga wasu na daban don tsara tallace-tallace
Dalili da kuma yadda muke sarrafa bayananka:
Karɓa da kuma amfani da bayanai daga wasu daban domin tsara tallace-tallacen da kake gani: Za mu yi amfani da bayanan da masu talla, kasuwanci da sauran abokan hulɗa su ke samar mana kan aiki a wajen Kayayyakin Kamfanin Meta da muka alaƙantawa da kai don tsara tallace-tallacen da muke nunawa a Kayayyakinmu, da kuma kan yanar gizo, manhajoji da kuma na'urorin da ke amfani da ayyukan tallarmu. Muna samun wannan bayanin ko ka shiga ko ba ka shiga ba ko kuma kana da asusu a kan Kayayyakinmu, duba Manufar Kukisdomin ƙarin bayani.
Nau'ikan bayanai da muke amfani da su (duba 'Waɗanne Bayanai muke tattarawa?' don ƙarin bayanai kan kowanne nau'in bayanai). Ainihin bayanan da muke amfani da su ya danganta da ainihin yanayinka, amma zai iya haɗawa da kowane daga cikin waɗannan:
Raba bayanai da abokan hulɗa na waje bisa bukatarka
Dalili da kuma yadda muke sarrafa bayananka:
Irin kamfanonin na waje da nau'ukan bayanan da ka yaɗa ya danganta da yanayin abin da ka nemi mu yaɗa. Alal misali:
Muna yaɗa imel ɗinka (ko wasu bayanan tuntuɓa) ko wasu bayanan da wataƙila za ka zaɓi ka yaɗa yayin da ka umarce mu da mu yaɗa su ga masu talla domin su tuntuɓe ka tare da ƙarin bayanai a kan wata haja da aka tallata, da kuma
Idan ka zaɓi hada wasu manhajoji, wasanni ko shafukan yanar gizo da Kayayyakin Meta sannan ka shiga, zamu raba bayananka ga manhajar, wasa ko shafin yanar gizon domin ka shiga ciki.
Nau'ikan bayanai da muke amfani da su (duba 'Waɗanne Bayanai muke tattarawa?' don ƙarin bayanai kan kowanne nau'in bayanai). Ainihin bayanan da muke amfani da su sun danganta da ainihin yanayinka, amma zai iya haɗawa da kowane daga cikin waɗannan:
Bayanai kamar bayanin tuntuɓa ko na furofayil ɗinka
Ƙunshiyar da ka ƙirƙira, kamar wallafe-wallafe ko sharhi
Samar da awo, ƙididdigar nazari da ayyukan kasuwanci
Dalili da kuma yadda muke sarrafa bayananka:
Kai-tsaye na’urorinmu, da kuma wasu sarrafawa ta hannu (na mutum), suna sarrafa bayanai da muka tattara kuma muka adana game da kai da kuma wasu mutanen. Muna amfani da wannan bayani don:
Samar da rahotannin mahanga da ma’auni ga wuraren kasuwanci, masu talla da kuma sauran abokan Hulɗa domin taimaka musu su auna tasiri da rarraba tallarsu, ko tallar abokan harkarsu, bayanai da ayyuka, don fahimtar nau’in mutanen da ke ganin bayanai da tallace-tallacensu, da kuma yadda bayanai da tallace-tallacensu suke ƙwazo akai da kuma wajen Kayayyakin Meta, da kuma
Samar da jimillar ƙididdigar masu amfani da rahotannin mahanga da ke taimaka wa masu amfani, ƴan kasuwa, masu talla da sauran abokan hulɗa don su fahimci jama’ar da za su so su yi hulɗa da su, sannan da ire-iren mutanen da ke amfani da ayyukansu da yadda mutane ke yin mu’amala da bayanansu, shafukansu na yanar-gizo, manhajoji da ayyuka.
Nau'ikan bayanai da muke amfani da su (duba 'Waɗanne Bayanai muke tattarawa?' don ƙarin bayanai kan kowanne nau'in bayanai). Ainihin bayanan da muke amfani da su sun danganta da ainihin yanayinka, amma zai iya haɗawa da kowane daga cikin waɗannan:
Ƙunshiyar da ka ƙirƙira, kamar wallafa, tsokaci ko sauti
Ƙunshiyar da kake samarwa ta fasalinmu na kyamara ko saitunan kundin hotunan kyamararka, ko ta hanyar fasalolinmu na amfani da murya
Mu'amala da fasalolinmu waɗanda ke cikin AI a Meta da bayanan ƙwaƙwaf masu alaƙa. Alal misali, bayanai kamar ƙunshiya da saƙonnin da kai ko wasu suka yi musaya da waɗannan fasalolin
Nau’ikan ƙunshiyar da ka duba ko kake mu’amala da ita, da kuma yadda kake mu’amalar da ita
Manhajoji da fasalolin da kake amfani da su, da kuma ayyukan da kake yi a cikin su
Sayayya ko wata hada-hadar da ka yi
Hashtags da kake amfani da su
Lokaci da zango da tsawon lokaci na ayyukanka a kan Kayayyakinmu
Abin da kake yi a kan na'urarka, kamar wataƙila manhajarmu tana kan aiki ko idan madannin kwamfutarka yana motsawa (wannan kan taimaka wajen bambance mutum da saƙago)
Masu ganowa da ke fayyace na'urarka daga sauran na masu amfani
Siginar na’ura
Bayanan da ka yaɗa ta cikin saitunan na’urarka
Bayanai masu alaƙa da wuri
Bayanai game da hanyar sadarwar da ka haɗa na'urarka da ita, wanda ya haɗa da adireshinka na IP
Bayani daga kukis da makamantan fasahohi
Bayani don samar da ƙwarewa mai sauki
Dalili da kuma yadda muke sarrafa bayananka:
Yaɗa bayanai a tsakanin Kamfanonin Meta:
Domin samar da sabo sassauƙa, mai inganci da ɗorewa, na ƙirƙirar fasaha, a dukkan Kayayyakin Kamfanin Meta sannan don bada damar cuɗanya,yaɗawa, kallo da kuma mu’amala da bayanai a tsakanin manhajoji, da ya haɗa da wallafe-wallafe da bidiyo.
Nau'ikan bayanai da muke amfani da su (duba 'Waɗanne Bayanai muke tattarawa?' don ƙarin bayanai kan kowanne nau'in bayanai). Ainihin bayanan da muke amfani da su ya danganta da ainihin yanayinka, amma zai iya haɗawa da kowane daga cikin waɗannan:
Ƙunshiyar da ka ƙirƙira, kamar wallafa, tsokaci ko sauti
Ƙunshiyar da kake samarwa ta fasalinmu na kyamara ko saitunan kundin hotunan kyamararka, ko ta hanyar fasalolinmu na amfani da murya
Bayanan ƙwaƙwaf game da ƙunshiya da saƙonni, bisa ga dokar da ke aiki
Mu'amala da fasalolinmu waɗanda ke cikin AI a Meta da bayanan ƙwaƙwaf masu alaƙa. Alal misali, bayanai kamar ƙunshiya da saƙonnin da kai ko wasu suka yi musaya da waɗannan fasalolin
Nau’ikan ƙunshiyar da ka duba ko kake mu’amala da ita, da kuma yadda kake mu’amalar da ita
Manhajoji da fasalolin da kake amfani da su, da kuma ayyukan da kake yi a cikin su
Sayayya ko wata hada-hadar da ka yi
Hashtags da kake amfani da su
Lokaci da zango da tsawon lokaci na ayyukanka a kan Kayayyakinmu
Abin da kake yi a kan na'urarka, kamar wataƙila manhajarmu tana kan aiki ko idan madannin kwamfutarka yana motsawa (wannan kan taimaka wajen bambance mutum da saƙago)
Masu ganowa da ke fayyace na'urarka daga na sauran masu amfani
Siginar na’ura
Bayanan da ka yaɗa ta cikin saitunan na’urarka
Bayanai masu alaƙa da wuri
Bayanai game da hanyar sadarwar da ka haɗa na'urarka da ita, wanda ya haɗa da adireshinka na IP
Bayani daga kukis da makamantan fasahohi
Ga masu amfani da WhatsApp, ƙara sani game da bayanan da ake rabawa da Meta.
Dabarun kasuwanci da ƙididdiga
Dalili da kuma yadda muke sarrafa bayananka:
Domin fahimta, a jimillance, yadda kake amfani a dukkan Kayayyakinmu, don lissafa mutane da kasuwanci dakyau, da kuma
Domin tabbatar da ma'aunin kai tsaye da ke da alaƙa da waɗannan, don sanarwa da haɓaka jagorar kaya da haɓakawa da kuma riko da (masu hannun jari/samun kuɗi) kai rahoton wajibai.
Nau'ikan bayanai da muke amfani da su (duba 'Waɗanne Bayanai muke tattarawa?' don ƙarin bayanai kan kowanne nau'in bayanai). Ainihin bayanan da muke amfani da su ya danganta da ainihin yanayinka, amma zai iya haɗawa da kowane daga cikin waɗannan:
Ƙunshiyar da ka ƙirƙira, kamar wallafa, tsokaci ko sauti
Ƙunshiyar da kake samarwa ta fasalinmu na kyamara ko saitunan kundin hotunan kyamararka, ko ta hanyar fasalolinmu na amfani da murya
Bayanan ƙwaƙwaf game da ƙunshiya da saƙonni, bisa ga dokar da ke aiki
Mu'amala da fasalolinmu waɗanda ke cikin AI a Meta da bayanan ƙwaƙwaf masu alaƙa. Alal misali, bayanai kamar ƙunshiya da saƙonnin da kai ko wasu suka musaya da waɗannan fasalolin
Nau’ikan ƙunshiyar da ka duba ko kake mu’amala da ita, da kuma yadda kake mu’amalar da ita
Manhajoji da fasalolin da kake amfani da su, da kuma ayyukan da kake yi a cikin su
Sayayya ko wata hada-hadar da ka yi
Hashtags da kake amfani da su
Lokaci da zango da tsawon lokaci na ayyukanka a kan Kayayyakinmu
Abin da kake yi a kan na'urarka, kamar wataƙila manhajarmu tana kan aiki ko idan madannin kwamfutarka yana motsawa (wannan kan taimaka wajen bambance mutum da saƙago)
Masu ganowa da ke fayyace na'urarka daga na sauran masu amfani
Siginar na’ura
Bayanan da ka yaɗa ta cikin saitunan na’urarka
Bayanai masu alaƙa da wuri
Bayanai game da hanyar sadarwar da ka haɗa na'urarka da ita, wanda ya haɗa da adireshinka na IP
Tsara tallace-tallace a kan Mai Sauraron Hanyar Sadarwar Meta.
Dalili da kuma yadda muke sarrafa bayananka:
Gano ka a matsayin mai amfani da Kayan Meta tare da keɓance tallace-tallacen da muke nuna maka ta hanyar Sadarwar Masu Sauraron Hanyar Sadarwar Meta yayin da ka ziyarci wasu manhajojin:
Yayin da muka nuna maka tallace-tallace ta hanyar Sadarwar Masu Saurare na Meta yayin da ka ziyarci wasu manhajojin, kai tsaye na’urorinmu za su sarrafa bayanan da muka tattara kuma muka adana game da kai da wasu mutanen domin gane ka a matsayin mai amfani da Kayan Meta tare da tsara tallace-tallacen da kake gani.
Nau'ikan bayanai da muke amfani da su (duba 'Waɗanne Bayanai muke tattarawa?' don ƙarin bayanai kan kowanne nau'in bayanai). Ainihin bayanan da muke amfani da su ya danganta da ainihin yanayinka, amma zai iya haɗawa da kowane daga cikin waɗannan:
Ƙunshiyar da ka ƙirƙira, kamar wallafa, tsokaci ko sauti
Ƙunshiyar da kake samarwa ta fasalinmu na kyamara ko saitunan kundin hotunan kyamararka, ko ta hanyar fasalolinmu na amfani da murya
Bayanan ƙwaƙwaf game da ƙunshiya da saƙonni, bisa ga dokar da ke aiki
Mu'amala da fasalolinmu waɗanda ke cikin AI a Meta da bayanan ƙwaƙwaf masu alaƙa. Alal misali, bayanai kamar ƙunshiya da saƙonnin da kai ko wasu suka yi musaya da waɗannan fasalolin
Nau’ikan ƙunshiyar da ka duba ko kake mu’amala da ita, da kuma yadda kake mu’amalar da ita
Manhajoji da fasalolin da kake amfani da su, da kuma ayyukan da kake yi a cikin su
Sayayya ko wata hada-hadar da ka yi
Hashtags da kake amfani da su
Lokaci da zango da tsawon lokaci na ayyukanka a kan Kayayyakinmu
Abin da kake yi a kan na'urarka, kamar wataƙila manhajarmu tana kan aiki ko idan madannin kwamfutarka yana motsawa (wannan kan taimaka wajen bambance mutum da saƙago)
Masu ganowa da ke fayyace na'urarka daga na sauran masu amfani
Siginar na’ura
Bayanan da ka yaɗa ta cikin saitunan na’urarka
Bayanai game da hanyar sadarwar da ka haɗa na'urarka da ita, wanda ya haɗa da adireshinka na IP
Bayani daga kukis da makamantan fasahohi
Samar maka da hanyoyin sadarwar talla
Dalili da kuma yadda muke sarrafa bayananka:
Ya danganta da saitunanka da kuma dokar da ake aiki da ita, za mu yaɗa hanyoyin sadarwar talla gare ka.
Za mu tattara da adana bayananka za mu yi amfani da su don aiko muku da hanyoyin sadarwar talla, kamar imel, a yadda doka ta tsara.
Nau'ikan bayanai da muke amfani da su (duba 'Waɗanne Bayanai muke tattarawa?' don ƙarin bayanai kan kowanne nau'in bayanai). Ainihin bayanan da muke amfani da su ya danganta da ainihin yanayinka, amma zai iya haɗawa da kowane daga cikin waɗannan:
Muna gudanar da nazarin bincike tare da amfani da bayanai (da ya haɗa da daga masu binciken da muke haɗin gwiwa da su) don gudanarwa da tallafawa bincike da sabuntawa a kan batutuwan jindaɗin jama'a gabaɗaya, cigaban fasaha, ra'ayoyin jama'a, lafiya da walwala.
Misali, muna nazarin bayanan da muke da su game da yanayin ƙaura yayin rikici. Wannan kan taimakawa ƙungiyoyin jinƙai wajen kai taimako a wuraren da suka dace.
Muna tattarawa, adanawa, haɗawa, tantancewa da aiwatar da dabarun sarrafawa na’ura kamar ƙididdigar bayanai da kuma sake dubawa na hannu (na mutum) da yaɗa bayanai, da suka zama dole don yi bincike da sabuntawa don maslahar zamantakewa ta wannan hanyar.
Mukan tallafa wajen yin bincike a ɓangarori kamar ilimin gudanar da ayyuka ta kwamfuta da kuma koyarwa ta na'ura.
Nau'ikan bayanai da muke amfani da su (duba 'Waɗanne Bayanai muke tattarawa?' don ƙarin bayanai kan kowanne nau'in bayanai). Ainihin bayanan da muke amfani da su ya danganta da ainihin yanayinka, amma zai iya haɗawa da kowane daga cikin waɗannan:
Ƙunshiyar da ka ƙirƙira, kamar wallafa, tsokaci ko sauti
Ƙunshiyar da kake samarwa ta fasalinmu na kyamara ko saitunan kundin hotunan kyamararka, ko ta hanyar fasalolinmu na amfani da murya
Bayanan ƙwaƙwaf game da ƙunshiya da saƙonni, bisa ga dokar da ke aiki
Mu'amala da fasalolinmu waɗanda ke cikin AI a Meta da bayanan ƙwaƙwaf masu alaƙa. Alal misali, bayanai kamar ƙunshiya da saƙonnin da kai ko wasu suka yi musaya da waɗannan fasalolin
Nau’ikan ƙunshiyar da ka duba ko kake mu’amala da ita, da kuma yadda kake mu’amalar da ita
Manhajoji da fasalolin da kake amfani da su, da kuma ayyukan da kake yi a cikin su
Sayayya ko wata hada-hadar da ka yi
Hashtags da kake amfani da su
Lokaci da zango da tsawon lokaci na ayyukanka a kan Kayayyakinmu
Abin da kake yi a kan na'urarka, kamar wataƙila manhajarmu tana kan aiki ko idan madannin kwamfutarka yana motsawa (wannan kan taimaka wajen bambance mutum da saƙago)
Masu ganowa da suke fayyace na'urarka daga na sauran masu amfani
Siginar na’ura
Bayanan da ka yaɗa ta cikin saitunan na’urarka
Bayanai masu alaƙa da wuri
Bayanai game da hanyar sadarwar da ka haɗa na'urarka da ita, wanda ya haɗa da adireshinka na IP
A wasu lokutan, muna sakaya bayanai masu alaƙa da kai, kamar ayyukanka a ciki da wajen Kayayyakinmu, sannan mu yi amfani da bayanin sakamakon, alal misali, domin samarwa da bunƙasa Kayayyakinmu na Meta, da suka haɗa da tallace-tallace.
Nau'ikan bayanai da muke amfani da su (duba 'Waɗanne Bayanai muke tattarawa?' don ƙarin bayanai kan kowanne nau'in bayanai). Ainihin bayanan da muke amfani da su ya danganta da ainihin yanayinka, amma zai iya haɗawa da kowane daga cikin waɗannan:
Ƙunshiyar da ka ƙirƙira, kamar wallafa, tsokaci ko sauti
Ƙunshiyar da kake samarwa ta fasalinmu na kyamara ko saitunan kundin hotunan kyamararka, ko ta hanyar fasalolinmu na amfani da murya
Bayanan ƙwaƙwaf game da ƙunshiya da saƙonni, bisa ga dokar da ke aiki
Mu'amala da fasalolinmu waɗanda ke cikin AI a Meta da bayanan ƙwaƙwaf masu alaƙa. Alal misali, bayanai kamar ƙunshiya da saƙonnin da kai ko wasu suka musaya da waɗannan fasaloli
Nau’ikan ƙunshiyar da ka duba ko kake mu’amala da ita, da kuma yadda kake mu’amalar da ita
Manhajoji da fasalolin da kake amfani da su, da kuma ayyukan da kake yi a cikin su
Sayayya ko wata hada-hadar da ka yi
Hashtags da kake amfani da su
Lokaci da zango da tsawon lokaci na ayyukanka a kan Kayayyakinmu
Abin da kake yi a kan na'urarka, kamar wataƙila manhajarmu tana kan aiki ko idan madannin kwamfutarka yana motsawa (wannan kan taimaka wajen bambance mutum da saƙago)
Masu ganowa da suke fayyace na'urarka daga na sauran masu amfani
Siginar na’ura
Bayanan da ka yaɗa ta cikin saitunan na’urarka
Bayanai masu alaƙa da wuri
Bayanai game da hanyar sadarwar da ka haɗa na'urarka da ita, wanda ya haɗa da adireshinka na IP
Nau’ukan bayanai da muke samu, taskacewa, amfani da kuma yaɗawa ya danganta ne da yanayi keɓaɓɓu. Misali, amsoshi ga buƙatun shari’a inda doka ba ta tilasta ba, a haƙiƙa zai ƙunshi taƙaitaccen bayani (kamar bayanan tuntuɓa da kuma bayanan shiga).
Sai dai kuma, bayanan da muke sarrafawa za su danganta ne ga manufofi, waɗanda za su iya haɗawa da waɗannan:
A mayar da amsa ga buƙatun daga wasu mutane daban kamar farar hula masu ƙara, jami’an tsaro da sauran hukumomin gwamnati.
Domin bin dokar da aka samar ko manufofin doka na haƙiƙa
Domin ƙarfafa kiyayewa, tsaro da kuma mutuncin Meta, Kayayyakin Meta, Kayayyaki, masu amfani, ma’aikata, kadarori da kuma Jama’a.
Ƙara sanigame da yadda muke ƙarfafa kariya, tsaro da nagarta.
Nau'ikan bayanai da muke amfani da su (duba 'Waɗanne Bayanai muke tattarawa?' don ƙarin bayanai kan kowanne nau'in bayanai). Ainihin bayanan da muke amfani da su ya danganta da ainihin yanayinka, amma zai iya haɗawa da kowane daga cikin waɗannan:
Ƙunshiyar da ka ƙirƙira, kamar wallafa, tsokaci ko sauti
Ƙunshiyar da kake samarwa ta fasalinmu na kyamara ko saitunan kundin hotunan kyamararka, ko ta hanyar fasalolinmu na amfani da murya
Bayanan ƙwaƙwaf game da ƙunshiya da saƙonni, bisa ga dokar da ke aiki
Mu'amala da fasalolinmu waɗanda ke cikin AI a Meta da bayanan ƙwaƙwaf masu alaƙa. Alal misali, bayanai kamar ƙunshiya da saƙonnin da kai ko wasu suka musaya da waɗannan fasaloli
Nau’ikan ƙunshiyar da ka duba ko kake mu’amala da ita, da kuma yadda kake mu’amalar da ita
Manhajoji da fasalolin da kake amfani da su, da kuma ayyukan da kake yi a cikin su
Sayayya ko wata hada-hadar da ka yi
Hashtags da kake amfani da su
Hotonka ko Bidiyon ɗauki-da-kanka idan ka samar da shi a lokacin da ka tuntuɓe mu don neman taimako a asusu
Abin da kake yi a kan na'urarka, kamar wataƙila manhajarmu tana kan aiki ko idan madannin kwamfutarka yana motsawa (wannan kan taimaka wajen bambance mutum da saƙago)
Masu ganowa da suke fayyace na'urarka daga na sauran masu amfani
Siginar na’ura
Bayanan da ka yaɗa ta cikin saitunan na’urarka
Bayanai masu alaƙa da wuri
Bayanai game da hanyar sadarwar da ka haɗa na'urarka da ita, wanda ya haɗa da adireshinka na IP
A inda muke a ƙarƙashin wani wajibcin bayyana bayanai kamar, alal misali, idan muka sami ingantacciyar buƙatar shari’a don bayar da wasu bayanai, za mu samu damar shiga, killacewa da/ko yaɗa bayananka ga masu sa ido na hukuma, jami’an tsaro ko wasu.
Nau'ikan bayanai da muke amfani da su (duba 'Waɗanne Bayanai muke tattarawa?' don ƙarin bayanai kan kowanne nau'in bayanai). Ainihin bayanan da muke amfani da su ya danganta da ainihin yanayinka, amma zai iya haɗawa da kowane daga cikin waɗannan:
Nau’ukan bayanan sun danganta ne da keɓantattun yanayi na kowacce buƙatar dole ko wajibci. Bayanan da suka zama dole domin yin biyayya ga wajibcin shari’a da ya dace ne kaɗai za a sarrafa. Misali, ga al’amuran farar hula, wannan a haƙiƙa zai ƙunshi taƙaitaccen bayani (kamar bayanan tuntuɓa da kuma bayanan shiga). Sai dai kuma, ta la’akari da yanayin zai iya ƙunsar waɗannan: