Cookies wasu ‘yan guntayen rubutu ne da ake amfani da su wajen adana bayanai a burauzar yanar-gizo. Akan yi amfani da Cookies wajen adana da kuma karɓar masu bayyanawa tare da sauran bayanan da ke kan kwamfutoci, wayoyi da kuma sauran na’urori. Sauran fasahohi, da suka haɗa da bayanan da muke adanawa a kan burauzar ka ta yanar-gizo ko na’ura, masu ganewa da ke da alaƙa da na’urarka da sauran softuwaya, duk akan yi amfani da su ne a kan manufa ɗaya. A wannan manufa, muna kiran duk waɗannan fasahohi a matsayin “cookies”.